Ƙamus
na Kalmomin Kasuwar Jari

Takardun Jari Masu Babban Aminci
Takardun jari da gwamnati ke fitarwa. Ana ɗaukarsu masu inganci da aminci saboda yiwuwar kasa biyan riba da asalin bashi tana kusa da sifili.