Ƙamus
na Kalmomin Kasuwar Jari

Kasuwa Mai Yawan Aiki
Kasuwar hannayen jari mai yawan ma’amaloli. Irin wannan kasuwa tana yawan samun sauƙin saye da sayarwa.