Ƙamus
na Kalmomin Kasuwar Jari

Hasashen Kasuwa Mai Inganci
Hasashen da ke cewa farashin takardar jari yana nuna duk bayanan da ake da su a kanta, saboda haka yana wakiltar ainihin darajarta. Har ila yau farashin yanzu shi ne mafi dacewar ma’aunin ribar gaba.