Taron Manema Labarai kan Shirye-shiryen Kasuwar Jari da Ke Gudana a Abuja
DAGA HAGU ZUWA DAMA: Mukaddashin Babban Daraktan SEC Dr. Abdul Zubair, Daraktan Haɗa Hidimomin Cikin Gida Mr. Isiaku Tilde da Daraktan Haɗa Shari’a da Aiwatar da Doka Reginald Karawusa a taron manema labarai.
DAGA HAGU ZUWA DAMA: Daraktan Hulɗar Waje na SEC Mr. Henry Rowlands da Daraktar Haɗa Ayyukan Gudanarwa Ms Mary Uduk